Miji Ya Ba Da Matarsa Aure Ga Mazaje Biyu! | SHAHARA TALK SHOW. EPISODE,22
Автор: Tauraruwar Arewa TV
Загружено: 2025-09-17
Просмотров: 11526
Описание:
A cikin wannan shirin na SHAHARA Talk Show, mun tattauna da wani matchmaker wanda ya kawo labarin gaskiya mai tayar da hankali.
Labarin ya shafi wani miji da ya ba da matarsa aure ga mazaje guda biyu a wurare daban-daban, tare da shi kansa. Wannan ya sa aka samu mazaje uku a kan mata guda ɗaya:
Mazajen biyu sun yi imani cewa matar ‘yar miji ce, ba matarsa ba.
Babu wanda ya san cewa matar da suka aura ta riga ta kasance da miji.
Babu wanda ya san juna daga cikin su.
🔥 Muhimman darussa daga tattaunawar:
Illolin yaudara da rashin gaskiya a aure
Tasirin Makirci, a rayuwar iyali da al’umma
Shawarar matchmaker ga ma’aurata don gujewa irin wannan hali
👉 Ku kalli wannan shirin domin jin cikakken labari da kuma abin da ya kamata ma’aurata su koya daga wannan abin al’ajabi.
Disclaimer
Shahara Talk Show shiri ne na Tauraruwar Arewa TV
tare da Malam Mustapha. Duk kudaden da ake biya na
hidimar haɗa ma’aurata suna karkashin Malam Mustapha, ba na Tauraruwar Arewa TV ba.
Disclaimer
Shahara Talk Show is a Tauraruwar Arewa TV program with
Matchmaker Malam Mustapha. All matchmaking Service fees
They are handled directly by him, not by Tauraruwar Arewa TV.
Join this channel to get access to perks:
/ @tauraruwararewatv
Повторяем попытку...
Доступные форматы для скачивания:
Скачать видео
-
Информация по загрузке: