Kasuwancin Kayan Masarufi Da Kalubale | KASUWANCI A YAU
Автор: KAFTAN TV Hausa
Загружено: 2022-06-22
Просмотров: 3379
Описание:
Shirin Kasuwancin yau Laraba 15 ga Yuni 2022, ya tattauna ne da Dan Kasuwa, Mansur Abdullahi Gama.
Inda muka tattauna da ita akan abinda ya shafi; "Kasuwancin Kayan Masarufi Da Kalubale" tare da Umar Mohammad Gombe.
Haka kuma zaku iya bibiyarmu a tasharmu dake kan tauraron Dan Adam akan StarTimes -142 ko 414.
Повторяем попытку...
Доступные форматы для скачивания:
Скачать видео
-
Информация по загрузке: