Ku san malamanku tare da Sheikh Abdullahi Uwais
Автор: BBC News Hausa
Загружено: 2021-05-13
Просмотров: 21128
Описание:
Fitaccen malamin addinin Musuluncin nan da ke birnin Kano a Najeriya, Sheikh Abdullahi Uwaisu Mohammad Abba, ya ce akwai bukatar kawo gyara a tsarin koyarwa a makarantun zaure saboda "rayuwa na kara fadada kuma mutane sun kara yawa".
Malamin ya bayyana hakan ne a cikin shirin Ku San Malamanku na BBC Hausa wanda yake tattaunawa da malaman addini kan rayuwarsu.
Повторяем попытку...
Доступные форматы для скачивания:
Скачать видео
-
Информация по загрузке: