DSS Ta Kama Jami’inta Kan Zargin Sace Yarinya ‘Yar Jigawa
Автор: 3rd Eye Africa TV
Загружено: 2026-01-12
Просмотров: 98
Описание:
Abin girgiza al’umma
Hukumar tsaron farin kaya ta Najeriya (DSS) ta sanar da cafke wani jami’inta da ake zargi da sace wata yarinya ‘yar Jihar Jigawa, tilasta mata barin addinin Musulunci, sannan ya riƙa lalata da ita har ta kai ga haihuwa.
Kalli cikakken bayani, ka yi comment, ka kuma subscribe domin sahihan labarai.
#LabaranYau #BreakingNews #DSS #HausaTikTok #Nigeria #viral #arewa #trending
Повторяем попытку...
Доступные форматы для скачивания:
Скачать видео
-
Информация по загрузке: