Arewa Hearts: Yadda ake hada man shafawa mai gyaran jiki a lokacin sanyi |Shea butter
Автор: Arewa Hearts
Загружено: 2020-12-02
Просмотров: 12308
Описание:
Man kadanya na Sahun farko yanxn a ma’aikatan gyaran jiki ba Dan komai ba sai Dan dimbim amfanin da take dashi wurin gyaran jiki kamar yanda bincike da yawa ya nuna.
Duk da cewa wasu sun jahilci man kadanya da cewa Tana da baki wanda sai Idan mutum ya shafata tsurarta be ya shiga rana wannan zai sa rana ta kona mutum yayi baki
A wannan hadin na hada ta da sinadarai kamar su man kwakwa, almond, jojoba, da sauran su domin tabbatar da cewa ta gyara jikin mutum yanda ya kamata.
Idan akwai wani Abu da ya shiga muku duhu fili a bude ya ke domin amsa tambayoyin ku.
#gyaranjiki #realtalkblusa #lifestyle #instagood #blogueira #tumblr #instamood #blogueirinha #explorar #explore #tumblrgirl #youtubeislife #subscriber #youtubeguru #youtubecontent #newvideo #subscribers #youtubevideo #youtub #youtuber #youtubevideos #youtubeislife #subscriber #youtubeguru #youtubecontent #newvideo #subscribers #youtubevideo #youtub #youtuber #youtubevideos
Please like, share and subscribe 💓
Повторяем попытку...
Доступные форматы для скачивания:
Скачать видео
-
Информация по загрузке: