Abın da murabus ɗin Mınıstan Tsaron Nıjerıya Badaru ke nufı da sauyın da zaı haıfar
Автор: TRT Afrika Hausa
Загружено: 2025-12-02
Просмотров: 23848
Описание:
'Yan Nijeriya na ta bijiro da tambayoyi kan batun murabus ɗin Ministan Tsaron Kasar, Mohammed Badaru Abubakar saboda dalilai na rashin lafiya, kamar yadda Fadar Shugaban Ƙasa ta bayyana.
Mun yi nazari kan me murabus ɗin ke nufi a fannin tsaron Nijeriya, kuma wane sauyi ake sa ran hakan zai haifar?
Повторяем попытку...
Доступные форматы для скачивания:
Скачать видео
-
Информация по загрузке: