Engineer Aminu [ Hausa $ English]
Assalamu Alaikum! 👷🏾♂️
Wannan tashar tana koyar da ilimin gine-gine da Civil Engineering cikin Hausa tare da Turanci kadan.
Abubuwan da zaka koya sun haɗa da:
✅ Kula da aikin site
✅ Lissafin kayan gini (block, siminti, da sauransu)
✅ Shawarwari akan ginin gida a Najeriya
Welcome! This channel shares Civil Engineering & Construction Tips explained in Hausa + English for Nigeria & Africa.
08069478051
📞 Contact me on WhatsApp: https://wa.me/08069478051