Hausa News Today

Kuyi subscribing Hausa News Today don samun sahihan labarai a ko da yaushe

Barka da zuwa wannan Tasha mai albarka.
An bude Tasahar ne domin samar da Labarai da rahotanni akan harkokin yau da kullun a harshen Hausa domin amfanar da al'ummar mu na arewacin Nijeriya da masu magana da harshen Hausa a fadin duniya.

Kuyi Subscribing Tashar mu na Hausa News Today domin samun sahihan labarai mun gode.

https://youtube.com/@hausanewstoday?sub_confirmation=1